Safara'u tace mutane suna mata mummunar fahimta tace ita dai ba yar iska bace saboda bata bijirewa iyayentaba dan haka adena mata kallon yar iska sannan safara'u tayi fada da mutane da yawa a kannywood saboda wakarnan tata me suna inda asss dalili shine.................................,......
Maganar da safara'u tayi a farkon wakar tace nabar sana'arrr wa yan_wahala
Yayinda umma shehu ta aiko da sakon video tana cewa ita safara'u film ne yajawomata suna kuma sunanda take amfani dashima safara'u a film tasamu intacika yar halak ta kashe wannan sunan bayan yan kwanaki safara'u tayi videon ta tana cewa.
Ita datace yar wahala bata kira sunan kowa ba amma yan film sun futo suna zaginta suana cewa dasu take wannan lamari yajawo ce ce kuce a kannywood kukasance da wannan blog namu me suna @Gaskiya24blog.com.ng

1 Comments
Tnk
ReplyDelete