wanna wakace wacce aka dade ana shiryata wacce takeda abubu da dama wacce 442 da safara'u suka shirya amma bayannan  safara'u tayi bayani akan wakar tace ..........................................










Safara'u tace mutane suna mata mummunar fahimta  tace ita dai ba yar iska bace saboda bata bijirewa iyayentaba  dan haka adena mata kallon yar iska sannan  safara'u tayi fada da mutane da yawa a kannywood saboda wakarnan tata me suna inda asss dalili shine.................................,......










Maganar da safara'u tayi a farkon wakar tace nabar sana'arrr wa yan_wahala   


Yayinda umma shehu ta aiko da sakon video tana cewa ita safara'u film ne yajawomata suna kuma sunanda take amfani dashima safara'u a film tasamu intacika yar halak ta kashe wannan sunan  bayan yan kwanaki safara'u tayi videon ta tana cewa.



Ita datace yar wahala bata kira sunan kowa ba amma yan film sun futo suna zaginta  suana cewa dasu take wannan lamari yajawo ce ce kuce  a kannywood  kukasance da wannan blog namu me suna @Gaskiya24blog.com.ng