Abun Da Yake Jan Hankalin A Shafukan Sada Zumunta Zuwa Yanzu Shine Taimakon Da Shahararren Dan Kwallon Ƙafan Nijeriya Ahmad Musa Yakeyi A Koda Yaushe Babu Dare Ba Rana.

 A Duniyar Kwallon Kafa Irinsu Ahmad Musa Basu Da Yawa Masu Taimakawa Al’umma Yan Uwa Da Sauran Al’ummar Gari Suke Yawan Magana Da Jin Dadin Yadda Ahmad Musa Yake Taimakawa.

Domin Cigaba Da Samun Sahihan Labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Ku Cigaba Da Bibiyarmu A Wannan Shafin Namu Mungode.