Innalillahi A Yau Babar Shahararren Jarumin Masana’antar Kannywood Tijjani Faraga Ta Rasu Sakamakon Wata Yar Gajeriyar Rashin Lafiya Da Tayi Fama Da Ita Kafin Sa’i Yayi.


Rasuwar Ta Girgiza Ɗaukacin Al-ummar Gari Sakamakon Lokaci Ɗaya Aka Bayyana Rasuwar Tata Da Safiyar Yau Din nan, Kada Kumanta Ku Danna Alamar Kararrawa Mungode.