Yadda Wannan Budurwar Ta Rubuta Alqur’ani Mai Tsarki Da Hannun ta Mai Albarka Kamar yadda kuke gani a cikin wannan shafin namu mai dumbun albarka.

Gaskiya Yakamata A Taimaka wannan Budurwa Wajen kawata wannan basirar da take da ita domin tanada baiwa mai amfani sosai kamar yadda kuke gani a wannan Shafin Namu.

Domin Samun Sahihan Labaran Duniya Da Kuma Na Wasanni Ku Cigaba Da Bibiyarmu