Innalillahi Haryanzu A Mutuwar Matasa Babu Wadda Takai Ta Samari Biyunnan A Cikin Watannin Nan Da Suka Wuce, Mutuwar Ta Farko Itace Rasuwar Marigayi Kamal Aboki Mai Barkwanci.
Kamal Aboki Shahararren Jarumin Masana’antar Kannywood Ne Kuma Mai Shirin Wasan Barkwanci A Nigeria Da Kasashen Ketare Kamar Nijer, Cameroon Da Chad Da Sauran Kasashen Afurka.
0 Comments